Zane mai suna &quot;Salvator Mundi&quot; wanda Leonardo da Vinci ya zana a wajejen shekarar 1500 miladiyya. Ma&#39;anar Salvator Mundi, Macecin Duniya.