audio audioduration (s) 0.54 12 | text stringlengths 2 171 | speaker_id int64 1 1 |
|---|---|---|
Ɗalibai na wasa a filin wasa. | 1 | |
Kowane ɗan takara na da nashi magoya baya. | 1 | |
Ya yanka rago biyu a zanen sunan | 1 | |
Babur ya na amfani da man fetur. | 1 | |
Kai na ɗaya daga cikin muhimin sashen jiki. | 1 | |
Wasu makarantun su nada mata a matsayin shugabar makaranta. | 1 | |
Ƙirga yatsun ka! | 1 | |
Tuƙa babur zai buƙaci kwalkwali. | 1 | |
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta. | 1 | |
Mutane da yawa basu fita jefa ƙuri'a ba | 1 | |
Kunnuwa gaɓoɓin jiki ne da ke taimakon mu wurin jin sauti | 1 | |
Na cika ciki na da abinci . | 1 | |
Saiti biyu na taya zan saya | 1 | |
Ƴan takara za su fara yawon neman ƙuri'o na zaɓe mai zuwa. | 1 | |
Nayi amfani da keke don motsa jikina. | 1 | |
Shin makon da ya gabata malamin kimiyya ya koyar game da sassan jikin ɗan Adam? | 1 | |
Zan kira ki in ta haihu. | 1 | |
Yatsu nawa muke da? | 1 | |
Dole ne ɗan takara yayi yaƙin neman zaɓe kamin ayi zaɓe. | 1 | |
Saiti biyu na taya zan saya | 1 | |
Ɗaga kanka sama! | 1 | |
Mutane na nuna katin zaɓen su kafin su jefa ƙuri'a. | 1 | |
Ana ba yara allurar rigakafi na farko da zarar an haifesu. | 1 | |
A'a ba za su ƙirga takardun ƙuri'ar gobe ba | 1 | |
Goshinta na ƙyalli jiya da daddare. | 1 | |
Goshinta na ƙyalli jiya da daddare. | 1 | |
Na cika ciki na da abinci . | 1 | |
Ana amfani da idanuwa wurin gani. | 1 | |
Kawo akwatin zaɓe! | 1 | |
Malamin mu zai gaya mana haƙarƙari nawa ke cikin jiki | 1 | |
Za ki awo wannan makon? | 1 | |
Tace da yamma zata duba hannayen mu. | 1 | |
Ina son babur mai tankin mai daidai da shi. | 1 | |
Ƴan takara na yi ma mutane alkawura da dama kafin su ci zaɓe. | 1 | |
Zan je inda ake yi birkin hannu. | 1 | |
Shin ta haihu? | 1 | |
Nayi amfani da ruwa da sabulu wurin wanke keken | 1 | |
Na iya tuƙin keke. | 1 | |
Je rumfar zaɓen can! | 1 | |
Saiti biyu na taya zan saya | 1 | |
Saiti biyu na taya zan saya | 1 | |
Mai zaka shuka a gonar makaranta wannan shekaran? | 1 | |
Ƙaramin injin ke babur ɗin ka? | 1 | |
Ƙirga yatsun ka! | 1 | |
Bayan kowane zaɓe ana bayyana ma mutane sakamakon zaɓen | 1 | |
Shin zasu ƙirga takardun ƙuri'a gobe? | 1 | |
Huhu shi ne hanyar da iska ke bi. | 1 | |
Mai gadi ke lura da duk wani mai shiga da fita a makaranta | 1 | |
Aboki na zai koya mun yanda ake tuƙin keke. | 1 | |
Anjima ka saya mun man fetur! | 1 | |
Ƙaramin injin ke babur ɗin ka? | 1 | |
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta. | 1 | |
Ƙaramin injin ke babur ɗin ka? | 1 | |
Ƙyabta idanuwa ka! | 1 | |
An goge allon da dasta. | 1 | |
Shin malamin lissafi ya shigo ajin ku? | 1 | |
Dole ne kowani mai jefa ƙuri'a ya kasance yana da ingantaccen katin zaɓe kamin ya samu damar jefa ƙuri'a. | 1 | |
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta. | 1 | |
Ƙirga yatsun ka! | 1 | |
Na gaya miki ki saka sarƙa a wuyan ki yau da safe. | 1 | |
Malamin mu zai gaya mana haƙarƙari nawa ke cikin jiki | 1 | |
Shugaban makaranta na son ganin ki. | 1 | |
Yi ma yaran rigakafi. | 1 | |
Yana jiran matar shi ta haihu bayan wata tara. | 1 | |
Na cika tankin babur na. | 1 | |
Ƙirga yatsun ka! | 1 | |
Za mu kai ziyara asibiti gobe mu ga yadda ma'aikatan jinya ke yin allurar jijiya. | 1 | |
Za a fara sabon darasi gobe. | 1 | |
Yaushe za su bayyanar da sakamakon zaɓen? | 1 | |
Eh zani awo wannan makon. | 1 | |
Mata masu ciki na zaɓan abinci. | 1 | |
Ƙaramin injin ke babur ɗin ka? | 1 | |
Ya kamata mata masu ciki su rinƙa zuwa awo. | 1 | |
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta. | 1 | |
Ƙaramin injin ke babur ɗin ka? | 1 | |
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta. | 1 | |
Eh mu nada tsaro a rumfar zaɓen. | 1 | |
Mata za su taru da yamma wurin zanen sunan yaron. | 1 | |
Musulmai na zana ma jariri suna ne bayan kwana bakwai. | 1 | |
Ƙirga yatsun ka! | 1 | |
Zan shuka masara a gonar makaranta wannan shekarar. | 1 | |
Littafi na yana saman tebur. | 1 | |
Menene amfanin tankin babur? | 1 | |
Gobe zan je salun in wanke tafin ƙafa na | 1 | |
Alamu ciki sun bayyana a jikinta tun watan da ya gabata. | 1 | |
A'a, babban injin ce a babur ɗina | 1 | |
Na iya tuƙin keke. | 1 | |
Ta ɗanɗana miyar da harshen ta. | 1 | |
Ƙirga yatsun ka! | 1 | |
Danna feda ke sa keke tafiya. | 1 | |
Ka daina tukin keke a unguwa' Na gaya maka! | 1 | |
Tarzumar siyasa na tashi ne lokacin zaɓe. | 1 | |
Ya ce abinci na bi ne ta maƙogwaro. | 1 | |
Shin jini na bi ne ta jijiyoyi? | 1 | |
Eh jini na bi ne ta jijiyoyi. | 1 | |
Shin jini na bi ne ta jijiyoyi? | 1 | |
Yaya kake matsa tottle? | 1 | |
Malamin mu zai gaya mana haƙarƙari nawa ke cikin jiki | 1 | |
Shin ɗan takarar ya samu magoya baya da ya kai ziyara a ƙauyen? | 1 | |
Ɗan takarar kujerar ƙaramar hukuma yayi alkawarin samar da ruwan sha idan aka zaɓe shi. | 1 |
End of preview. Expand
in Data Studio
No dataset card yet
- Downloads last month
- 16