Datasets:
Dataset Viewer
text
stringlengths 2
8.25k
| source
stringclasses 1
value |
---|---|
Jumlar : "masanan lafiya sun shawarci ‘yan nigeriya su yi gwajin ciwon suga lokaci lokaci" na batu ne a kan lafiya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jumlar : "An bullo da Wani shiri na talafawa mata masu Juna biyu a Jihar bauchi" na batu ne a kan lafiya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shekarar 2022
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "poison" na nufin "guba" a harshen Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Mi ake nufi da "banana" da Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: Yaren Gaelic na Irish ana magana da shi sosai a Ireland. (a) Gaskiya (b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yana nifin katuwar kwarya wadda ake cin abinci ko ake ma yara wanka
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tauraro: Tauraron wasan kwaikwayo shi ne wanda ya fi yawan fitowa a cikin wasan sannan kuma ya bayyanar da haƙiƙanin saƙon da ke cikin wasan. Misali, a cikin Wasan Marafa idan aka lura za a ga cewa Marafa shi ne tauraron wasan. Ya zama tauraron wasan ne saboda yawan fitowarsa a cikin wasan da kuma cewa shi ne ya karɓi saƙon. Ta hanyar abubuwan da suka gudana da shi aka fahimci jigon wasan. Saboda shi aka ilimantar a cikin wasan.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
B) Yankin suna
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari ɗaya da biyar a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wace shekara Benin ta samu yancin kai?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene ne Zubi da Tsari/Salo a wasannin kwaikwayo?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yaya sunan babban kamfanin taba a duniya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 1
|
CohereLabs/aya_dataset
|
China ta kammala gina wani babban asibiti cikin kwana biyar domin kula da masu dauke da kwayar cutar coronavirus. Ranar Litinin ne kasar za ta bude asibitin Huoshenshan mai fadin murabba'in mita 14,000 da ta gina bayan bullar bakuwar cutar. Hukumomin China sun ce asibitin Huoshenshan zai dauki gado 1,000. Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya WHO ta ayyana coronavirus a matsayin babbar annoba a duniya. Mutum 14,000 sun kamu da ita kuma ta kashe mutum 304, inji gwamantin China. Ana zargin wasu mutun 100 a kasa 22 na dauke da kwayar cutar. A ranar 24 ga watan Janairu ne China da tura manyan motoci da kayan aiki domin aikin gina asibitin. Adadin wadanda suka kamu da coronavirus a duniya ya haura na annobar cutar Sars wadda kasa da mutum 30 suka kamu da ita a shekarar 2003. Mutum 8,000 ne suka kamu da kwayar cutar Sars a tsawon lokacin. An fara samun cutar coronavirus ne a yankin Wuhan na kasar China mai yawan al'umma 11,000,000. Gidan talabijin na gwamantin China ya ruwaito cewa sabon asibitin na Huoshenshan zai dauki gado 1,000 na kwantar da marasa lafiya. Gidan talabijin na CCTV ta rika yada wa duniya yadda aikin gina asibitin ke gudana kai tsaye domin jama'a su gani, kuma jama'a sun yi ta bibiyar tashar fiye da a kowane lokaci. Mutum miliyan arba'in ne suka kalli yadda ake aikin gina asibitin kai tsaye ta talabijin a fadin China, inji jaridar Global Times. Nuna ginin asibitocin kai tsaye ya sa jama'ar kasar kara ganin kimar motocin da ake aikin gine-gine da su. Jama'ar kasar sun rika yi wa motar kwaba siminti kirari da sunan 'Sarkin Siminti' da 'Babban Farin Zomo' da sauransu. An gina asibitin ne a wani bangare na asibitin Xiaotangshan da aka fara ginawa a birnin Beijin domin yakar cutar Sars a shekarar 2003. An gina asibitin na Xiaotangshan ne a cikin kwana bakwai, abin da ake gani a matsayin ginin asibiti mafi sauri a duniya a wancan lokacin. "China na da tarihin kammala abubuwa cikin harzari, ciki har da manyan gine-gine kamar wannan asibiti," inji Yanzhong Huang, wani babban jami'in lafiya a cibiyar hulda da jama'ar kasashen waje. Asibitin Huoshenshan na dauke da wasu sassan gini da aka riga aka kera, kamar asibitin Xiaotangshan da ke Beijing din. Mista Huang ya ce za a kawo injiniyoyi daga fadin kasar domin ganin an kammala a aikin kan kari. "Aikin injiniya shi ne abin da China ta fi kwarewa a kai, Kasar na da tarihin gina dogayen benaye cikin sauri. Kasashen yammaci na mamakin hakan, amma tana yiwuwa,'' inji shi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Almara ƙirƙirarren labari ce wanda faruwa ko aukuwar abin da labarin ke ƙunshe da shi ya ke da wahala. A cikin irin waɗannan labaru akan kawo wata matsala mai sarƙaƙiya, sai a bayar da labarin sannan a tambayi masu sauraro warwarar wannan matsala, ko kuma a bayar da labarin kawai da nishaɗantarwa ta hanyar bandariya. Almara kafa ta nishaɗantarwa, ɗabe kewa, kaifafa tunani, da sauransu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A farkon karni na 19, Sheikh Usman dan Fodio ya jagoranci jihadi mai nasara a kan Masarautun Hausa wanda ya kafa daular Fulani ta tsakiya (wanda aka yi wa lakabi da Khalifan Sokoto).
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Raphinha ya fara El Clasico da cin Real Madrid kwallo
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya ake Ƙirar Fari?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ta duba daga gare shi zuwa ga jami'in kuma yanke shawarar cewa ta fi jin tsoron Blake a wannan lokacin fiye da doka, don haka, ba tare da wata kalma ba, ta koma gefen fasinjoji kuma ta hau cikin motar motsa jiki. ta yi mamakin lokacin da ta ga bakin jami'in yana motsawa amma ba ta ji wani sauti ba. watakila motar ba ta da sauti.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jigo: Shi ne tushen labarin da aka gina wasan kwaikwayon a kansa. Misali, a littafin Wasan Marafa wanda Abubakar Tunau ya rubuta, jigon wasan shi ne Ilimantarwa.
A wannan gaɓa ta jigo, Farfesa Ɗangambo (1984), ya jero wasu jiguna a littafinsa kamar haka:
Gyaran hali, gargaɗi da nishaɗi.
Misali, Uwar Gulma na Muhd. Sada, da kuma Matar Mutum Kabarinsa na Bashari Faruƙ.
Wayar da kai.
Misali, Wasan Marafa na Abubakar Tunau.
Nishaɗi da Ban-dariya.
misali, Tabarmar Kunya na Ɗangoggo da Dauda Kano.
Raya al’adu, tarihi da halayyar lokaci.
Misali, Shaihu Umar na Abubakar Tafawa Ɓalewa/Umar Ladan, ds. Sai kuma Wasannin Yara na Umaru Dembo.
Bayyana matalolin al’umma.
Misali, Auren tilas, almubazzaranci, cin hanci, mugunta, son kai, da sauransu.
Kenan a taƙaice muna iya cewa jigon wasan kwaikwayo shi ne manufar wasan, wanda kuma shi ke fito da saƙon da wasan ke son isarwa a fili. Ta hanyar jigo ne ake iya gane saƙon da ke ƙunshe cikin wasan kwaikwayo.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sunan shi "Titan"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: Ƙasar Nijer kasa ce a yammacin Afirka wadda ba ta da kogi kuma an santa da hamadar sahara.
(a) Gaskiya
(b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
E, Haka ne
|
CohereLabs/aya_dataset
|
20
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙiyayya tsakanin mutane kan jawo a yi zambo don a rage wa wanda ake ƙi daraja a cikin mutane, ko a jawo jama’a su ƙi shi. Wannan kuma akan fake da wani aibi da mutum ya aikata komai ƙanƙantar sa, sai a kambama shi, a kururuta shi yadda abin zai yi muni sosai. Dubi waƙar Mamman Shata ta Gagarabadau. In da ya ke ce da shi “…shadidi, mazinaci…”.
Son fifita wani sama da wani. Kamar abin da ya shafi sarakuna, mawaƙansu kan yi zambo su ɓata ‘yan’uwansu dan dai su mawaƙan su sami ɗaukaka a gurin sarakunan, sannan kuma su jawo wa shi ɗayan baƙin jini a cikin jama’a. Dubi waƙar Sani Aliyu Ɗandawo ta Turaki Aminuwan Maza gurin da yake cewa: “‘Yan sarki sun raina mutane, ‘yan sarki sun raina mawaƙa, sun mai she mu ba mu san komai ba, in za su ba mu kyautar doki, wai su ramamme suka ba mu, ko wanda bai gani…”.
Sannan ana yin zambo da nufin gargaɗi ko jan-kunne, ko ankarar wa, da sauransu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Launikan jikin tutar Najeriya sune kore da fari. Wanda aka jerasu kamar haka: "kore, fari, kore".
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene Rukunan Fassara?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene ya wakilci Kaduna ta Kudu a majalisar dattijan Najeriya ta 2019?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yana nufi aiki .
|
CohereLabs/aya_dataset
|
C.
Bayani:
Kamar yadda ya zo a bauti na 10 zababbun wakokin Da doone yan
Ran girkinki ba akoshi do jibi, Shi namom miji ki cinye a tsame.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene sunan da ya fi dacewa ga babban tafkin? Bisa ga tambayar da ta gabata, ka rubuta mahallin da ke ɗauke da amsar.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
shin batun me ake magana a wannan mai zuwa? "majalisar dattijan Najeriya ta amince da dokar zabe":
(a) Lafiya
(b) Afirka
(c) Najeriya
(d) Siyasa
(e) Duniya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Oyo tana da makarantar sakandare dari uku da hudu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙirƙiri labarin don kanun labarai mai zuwa:
Muƙabalar Abduljabbar da malaman Kano: Muhimman abubuwa 10 da suka faru a muhawarar
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "stone" na nufin "dutse" a harshen Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
"" na batu ne a kan duniya.
Batun hukuncin "mai yiwuwa shugaban ISIS na da rai" shi ne shugaban ISIS.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tana nufin Allah abin godiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 136
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene ya ba Najeriya suna?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Jaipur: Tsawa ta kashe mutum 16 suna cikin ɗaukar hoto a Indiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene sunan filin jirgin saman kasa da kasa a Accra?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "Bicycle" na nufin Keke a harshen Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tatsuniya, tana da amfani. Domin a lokacin da (zamanin da ya shuɗe), lokacin da ilimi da karatu ba su samu ba a ƙasar Hausa, tatsuniyoyi da labaru, su ne makarantar ‘ya’yan Hausawa, inda suke koyon tarbiyya ko halayen kirki, hani kan miyagun halaye da kuma dabarun zaman duniya, kamar dabarun kare kai, samun abinci, da sauransu. Kuma tatsuniya, tana ba da nishaɗi da raha.
Tatsuniya ana yin ta ne da daddare. Tsofaffi da manya, sukan tara yara, suna yi musu tatsuniya, su kuma koya musu cewa, su ma yaran, su riƙa yin tatsuniya (Ɗangambo, 1984).
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Barcelona
|
CohereLabs/aya_dataset
|
B.
Bayani:
Kamar yadda mowallafin ya rera a baiti na 18 Zababbun Wakokin Da da na Yanzu no
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙirƙiri labarin don kanun labarai daga mai zuwa: Ramadan: Mutane 12 da za su iya shan azumi da hukunce-hukuncensu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Uku (3)
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Me kalmar "leg" take nufi a Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
sunan jamiar ahmadu bello university
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene ma’anar ‘kugiya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Zamantakewa a nan na nufin yanayi ko tsarin zaman Bahaushe a al’ummance. Wannan kan-jawabi, wato Zamantakewa, darasi ne mai faɗi, wanda ya tattaro dukkan wani abu da za a iya faɗa game da yanayi da kuma tsarin yadda Bahaushe yake zamansa na rayuwar yau-da-kullum da ya shafi jagoranci da kuma cuɗanya tun daga ƙaramin mataki har zuwa Babba.
Tsarin zaman Bahaushe, cike yake da jagoranci da taimakon juna tun daga gida har zuwa kan sarki. Mafi ƙanƙantar yanki na zaman Bahaushe shi ne gida zaman mutum ɗaya; wanda yake da miji da mata su ne masominsa.
Wannan rubutu da mai karatu yake karantawa, zai yi magana ne iya bakin ƙoƙari game da zaman Bahauhse ta fuskacin iyali, jagoranci da kuma cuɗanya ta hanyar jeranto matsayin da mutane suke da shi daga na ƙasa zuwa na sama, tare kuma da siffanta irin gidajen da Bahaushe yake da daga ƙarami zuwa babba, sannan kuma da siffanta irin cuɗanyar Bahaushe ta fuskacin taimakon juna.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Yaushe ne kakar 6 na wani wuri da za'a kira gida farawa Amsa:
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yin amfani da sassauƙar Hausa. Abu ne mai kyau mai yin fassara ya yi amfani da sassauƙar Hausa wacce za ta yi sauƙin fahimta a wajen mai karatu.
Fassarar Kalma da Kalma: Akwai fuska biyu dangane da wannan gaɓa. An so yin fassarar kalma da kalma ko jimla da jimla a fagen addini. Ba a son yin fassarar kalma da kalma a yanayin fassara labari da makamantansa. Wato kenan, idan za a yi fassarar kai tsaye, to, ana yinta ne ta hanyar kalma da kalma. Idan kuma fassara mai ‘yanci ake yi, to, fassarar kalma da kalma, ko jimla da jimla abar ƙyama ce.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A shekarar 1984.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jumla 1: Lokacin da aka gina gadar Clifton a 1866, jirgin ya zama sananne ga masu amfani da tashar jirgin kasa na Portishead Railway.
Jumla 2: Lokacin da aka gina gadar Clifton a 1866, jirgin ya zama sananne ga masu amfani da tashar jirgin kasa na Portishead.
Tambaya: Shin jumlar 1 da jumlar 2 suna bayyana ma'ana iri ɗaya? Shin ko a'a?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ramuka 18.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Fassarar kai tsaye: Fassara ce da mai yinta ya ke fassara abu ba tare da canja tsari, salo, da kuma ma’anar abin ba. A nan ana fassara abin ne yadda yake a wancan harshen. Fassarar da ta shafi addini, wato idan za a fassara littattafan addini, kamar hadisi, ko Ƙur’ani da sauransu, ko kuma za a yi fassara a fagen kimiyya, to ba a canja ma’anar kalmar. Misali, idan za a fassara “أَوَّلُ مَا يَجِبُ”, sai a ce “farkon abin da ke wajaba”. Wannan salon fassara shi ake kira fassara maras ‘yanci.
Fassara mai ‘yanci: Fassara ce da mai yinta ya ke da cikakkiyar dama ta fassara abu a yadda ya fahimce shi, amma ba tare da ya canja manufa ba. Wato ita wannan fassarar ana karanta abin ne sannan a juya shi yadda aka fahimce shi. Ana yin wannan fassara a cikin abubuwan da suka shafi labari, jawabi, wasanni, da sauran makamantansu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Rabe-Raben Siffa a Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya ake rubuta 3569 da Hausa ?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A cikin wanne nau'in ra'ayi za ku rarraba tweet mai zuwa? Mai kyau, Marar kyau, ko tsaka tsaki?
kai jamaa Allah kayi mana maganin masifa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Wanene yayi wasan Super Bowl na 2018 a lokacin wasan rabin lokaci? Amsa:
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Makurdi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Atletico Madrid ta yi nasarar cin Real Madrid 1-0 a wasan mako na 35 a gasar La Liga da suka kara ranar Lahadi a Metropolitan. Atletico ta ci kwallon ta hannun Yannick Ferreira Carrasco a bugun daga kai sai mai tsaron raga saura minti biyar su je hutun rabin lokaci a karawar ta hamayya. Da wannan sakamakon Atletico mai La Liga na bara tana mataki na hudu a teburi da maki 64 da tazarar maki shida tsakaninta da Real Betis ta biyar, kuma saura wasa uku-uku suka rage a kammala wasannin bana. Real Madrid wadda tuni ta lashe La Liga na bana kuma na 35 jumulla ta yi rashin nasara a wasa na hudu a kakar nan kenan a babbar gasar tamaula ta Sifaniya. Wannan shi ne wasa na biyu da suka kece raini a gasar La Liga ta bana, bayan da Real ta ci Atletico 2-0 ranar 12 ga watan Disamba. Wadanda suka ci mata kwallayen sun hada da Karim Benzema da ya ci a minti na 16 da kuma Marco Asensio da ya zura kwallo a raga a minti na 57. 'Yan wasan da kociyan Real Madrid, Carlo Ancelotti ya je Atletico da suka buga wasan na hamayya ranar Lahadi. 'Yan wasan Real Madrid: Masu tsaron raga: Courtois, Lunin da kuma Luis López. Masu tsaron baya: Carvajal, E. Militão, Vallejo, Nacho da kuma F. Mendy. Masu buga tsakiya: Kroos, Modrić, Casemiro, Valverde, Lucas V. da kuma Camavinga. Masu cin kwallaye: Benzema, Asensio, Jović, Vini Jr., Rodrygo da kuma Mariano.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene ne Zugazugi?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
DAHU abinci ne na hausawa wanda ake yin shi da gero ?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Farfesa Sani Zariya (2007) ya ce: “Gaɓa yanki ce na faɗar kalma mai tsarin baƙi (B) da wasali (W) a jere”. Sai kuma haɗin guiwar Zarruƙ, Kafin Hausa da Al-Hassan (2010) da suka ce: “Gaɓa ita ce gundumar baƙi da wasali a cikin kalma”.
Saboda haka daga ma’anonin nan guda biyu za mu iya fahimtar cewa gaɓa sashe ce ko yankin kalma wanda ke samuwa ta hanyar haɗa baƙi da wasali a waje guda. Kenan, idan muka ɗauki baƙin K muka haɗa shi da wasalin A za mu samu gaɓa ɗaya wadda ita ce KA. Haka nan ma da za mu ɗauki baƙin T mu yi masa wasali da I za mu samu gaɓa TI. Idan kuwa muka haɗe su waje guda kamar haka KA + TI sai mu samu kalma ɗaya mai gaɓoɓi biyu wadda ita ce KATI. Yanzu kuma za mu gane cewa, kowace ɗaya daga cikin waɗannan gaɓoɓi guda biyu; KA da TI ta zama yanki ko sashe na kalmar KATI.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 249
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Asiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙarfe ne dunƙulalle, a kanta ake bugun ƙarfen da ake son ƙerawa ya zama wani abu bayan an fito da shi daga wuta.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Akwai manhajar Cousera
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Babban birnin Abuja.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Karya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 350
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ka taƙaita labarin: Adam Lallana ya zama dan wasa na baya-bayan nan da ya janye daga tawagar Ingila bayan da ya ji rauni a kashinsa kuma yana iya rasa wasannin kasa da kasa da Lithuania da Italiya. An maye gurbin tauraron Liverpool a hutun rabin lokaci da Steve Gerrard - wanda daga baya ya koma dakunan sauyawa bayan dakika 38 kawai - kuma lokacinsa na rauni ya ci gaba da ci gaba da sabuwar matsalarsa. Ana ganin Lallana a matsayin babban dan wasa na Ingila kuma asararsa za ta zama babbar matsala ga Roy Hodgson kafin wasan neman shiga gasar Euro 2016 da Lithuania. Adam Lallana (dama) ya janye daga tawagar Ingila bayan ya ji rauni a Liverpool. An cire Lallana a hutun hutun kuma an maye gurbinsa da Steven Gerrard wanda aka fitar bayan dakika 38. Fraser Forster da Luke Shaw sun riga sun janye daga tawagar tare da Rob Green, Jack Butland da Danny Rose suna ɗaukar matsayinsu. Ba a san wanda Hodgson zai kira a matsayin mai maye gurbinsa ba ko kuma zai iya zaɓar ba idan ya ji tawagarsa ta isa ya magance rashin Lallana. Ingila za ta ci gaba da Wasan na gaba ya kamata ya zama karin gwaji a kan Italiya, wanda ya fi Ingila kyau a gasar cin kofin duniya, kuma Hodgson na iya amfani da wannan wasan don zubar da jinin wasu sabbin 'yan wasansa. Kocin Ingila Roy Hodgson zai iya kawo mai maye gurbinsa ko kuma ya zabi ya tsaya tare da tawagarsa ta yanzu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ɗan tsakatsaki ne na ƙasa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
ƙananan hukumomi nawa ne a Jihar Lagos?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Raga ce ta zare, wacce ake cin bakinta da dalma. Shi kuma birgi watsa shi ake yi a cikin ruwa, sai dalmar ta shiga cikin yashi ta kafe. Duk kifin da ya shiga ciki baya iya fita, idan suka shiga ciki suka taru, sai a janye shi zuwa gaɓar ruwa a firfito da su a adana.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jumla ta farko: Ya fi ɗan'uwansa nauyi, Kelvin ya fi ƙanƙanta kuma yana da ƙwarewa don wakiltar Victoria a wasan gwamnati a shekarar 1974. Kalma ta biyu: Ya fi ɗan'uwansa nauyi, Kelvin ya fi ƙanƙanta kuma yana da ƙwarewa don wakiltar Victoria a cikin wasan na kasa da kasa a shekarar 1974. Tambaya: Shin jumlar 1 da jumlar 2 suna bayyana ma'ana iri ɗaya? Shin ko a'a?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sunan mahaifin Annabi Muhammad (SAW) Abdullahi bn Abdul-Muddalib.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin tweet ɗin da ke ƙasa yana bayyana ra'ayi mai kyau, mara kyau, ko tsaka tsaki?
Yanzu ka fara gani😜😜
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yana da shekaru 23 a duniya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Daura dake jahar Katsina.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 124
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jahohi. nawa ne a Nigeria?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wace kabila ce ta farko a Afirka?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A taƙaice, mai nazarin rubutattun waƙoƙin Hausa zai lura da abubuwa kamar haka:
1. Jigo
2. Zube da Tsari da kuma Salo
3. Salon Sarrafa harshe
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: tana nufin "bera"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Manjo-Janar (mai ritaya) Mamman Kontagora dan Nijeriya ne kuma an haife shi a 20 ga watan Afrilun shekarar 1944 ya rasu a 29 ga Mayun shekarata 2013. Shi ne Shugaban Gudanar na Sojoji a Babban Birnin Tarayyar Najeriya, a lokacin mulkin rikon kwarya na Janar Abdulsalam Abubakar, inda ya mika mulki ga farar hula a watan Mayun shekara ta 1999
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A sauƙaƙƙiyar kalma, ana iya fassara farauta da nema. A wasu lokutan idan magidanta a Ƙasar Hausa za su fita neman abinci sukan ce ‘Mun tafi mu farauto’, kai mata ma a cikin gida wasu lokutan sukan yi bankwana da mazajensu ta hanyar faɗin ‘A farauto da yawa’. Sana’ar Farauta sana’a ce da masu gudanar da ita ke shiga daji su riƙa kaso namun daji domin samun abinci. Wannan sana’a ta farauta ana ganin kusan ita ce sana’ar farko a tarihin bil-adama (Ƙwalli, 1996; Alhassan, Musa, da Zarruƙ (1982).
Wasu daga cikin garuruwan Hausawa, mafarauta ne suka kafa su, saboda zuwansu neman gurin yin farauta mafi dacewa. Daga cikin irin waɗannan garuruwa akwai da kuma Dutse.
Kusan a farkon lamari, farauta sana’a ce ta kowa da kowa, saboda kasancewar ta hanya ɗaya tilo ta samun abinci, sutura, da kuma kare kai daga harin namun daji. Amma daga baya, da aka samu wasu hanyoyin sana’a kamar irin su noma, ƙira, da sauransu, sai ya zama wasu mutane ne suka taƙaitu da ita.
Sana’ar farauta sana’ace da sai jarumin mutum ke yin ta. Ba a rasa mafarauci da rashin tsoro, zafin rai, kuzari, da kuma cikakkiyar lafiyar jiki. Sana’a ce da ake shiga cikin daji a ɗau lokaci mai tsawo, mafi ƙaranci shi ne yini guda, ana ta karakaina a daji, idan an ci karo da wata dabbar daji ko tsuntsaye ko ƙwari kamar irin su maciji, damo, da sauransu a kama a yanka.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Adadin Gaɓoɓin Kalmar Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Dukkan wata kalma da idan aka ambata ta take nuni zuwa ga faruwar wani aiki, a cikin wani keɓantaccen lokaci, to, sunanta aikatau. Aikatau ajin kalmomi ne mai faɗin gaske. Masana harshen Hausa sun tabbatar da cewa kalmomin aikatau sun fi kowane ajin kalmomin Hausa yawa.
Manufar wannan rubutu ita ce bayyanawa mai karatu ma’anar aikatau, ire-irensa, da kuma lokuta game da aikatau.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(C)wanda ya mutu a hadarin mota
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "smile" na nufin "murmushi" a harshen Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kebbi itace "Land of Equity" wato "Ƙasar Daidaito"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
End of preview. Expand
in Data Studio
This dataset is created using the composition of diverse Hausa datasets available on Hugging Face.
Each entry in a given split is composed of a text
and source
column. The text
contains the textual data, meanwhile the source
contains the Hub ID from which this data sample has been retrieved from.
This dataset was created in the spirit of the HausaLM project.
- Downloads last month
- 102